00:00
03:12
Hakuna habari zozote zinazohusiana na wimbo huu kwa sasa.
(Ovierivie)
Zasu sha mamaki
In suka ganni a USA
Zasu sha mamaki
Arewa cikin O2 arena
Zasu sha mamaki
Yanzun munfi karfin a raina mu
Zasu sha mamaki
Ice box su hada mun gorilla ta
Zasu sha mamaki
Versace, Gucci harda Prada ta
Zasu sha mamaki
Talla akan talla (mamaki)
In nai sai an kalla
Talla akan talla (mamaki)
In nai sai an kalla
Zasu sha mamaki
Duk munbi mun basu mamaki
Yau hassadan su tazam taki
Sama-sama dai bin yai tsawa
Sai an rike kai
Duk abin nasu
Taje ta dawo sai anyi dakai
Babata ta dafa mun kai
Tai addu'a kuma sai mun kai
VIP shiga ta manya
Suit ga rawanina na sanya
Sun sha kuma sun koshi
Awada awan oloshi
In kun fasa kai ga bago shi
Allah ya rabamu da talauci
Sun sha kuma sun koshi
Awada awan oloshi
In sun fasa kai ga bago shi
Zasu sha mamaki
In suka ganni a USA
Zasu sha mamaki
Arewa cikin O2 arena
Zasu sha mamaki
Yanzun munfi karfin a raina mu
Zasu sha mamaki
Ice box su hada mun gorilla ta
Zasu sha mamaki
Versace, Gucci harda Prada ta
Zasu sha mamaki
Talla akan talla (mamaki)
In nai sai an kalla
Talla akan talla (mamaki)
In nai sai an kalla
Zasu sha mamaki
Mamaki kala-kala
Daukaka hawa-hawa
Taka tsan-tsan kai kiya-kiya
Ni wakana ai taba biyana
Sun sha mamaki na
Kunne yasan sauti na
Nidai labarina
Shine jari na
Kaga dole ai suyi mita na
Karya gurin malami
Rowa gun attajiri
Yana ta bara almajiri
Rawan tabara shi zamuyi
Karya gurin malami
Rowa gun attajiri
Yana ta bara almajiri
Rawan tabara shi zamuyi
Zasu sha mamaki
In suka ganni a USA
Zasu sha mamaki
Arewa cikin O2 arena
Zasu sha mamaki
Yanzun munfi karfin a raina mu
Zasu sha mamaki
Ice box su hada mun gorilla ta
Zasu sha mamaki
Versace, Gucci harda Prada ta
Zasu sha mamaki
Talla akan talla (mamaki)
In nai sai an kalla
Talla akan talla (mamaki)
In nai sai an kalla
Zasu sha mamaki